Ya sanar da cewa dan uwansa ya bar daukacin dawakansa da kayan kawar daki da aka zuba a gidan sarkin domin amfanin wanda ya gajesa. Hakzalika an kwashe motocin da suke mallakin sarkin tare da killace su. Tun daga dai ranar da aka tube masa rawaninsa ne aka fara kwashe kayansa, kuma an kammala ne a ranar Laraba kafin sarki Aminu Ado ya shiga gidan bayan sallar Magriba.
NAIJ.COM upgrades to LEGIT.NG Ziyarci shafin Legit.ng domin samun Labaran Hausa, rahotannin bidiyo da hotuna kan labarun Najeriya. Free subscription Get the hottest stories from the largest news site in Nigeria. Drop your mail and be the first to get fresh news. Submit. Latest Coronavirus Politics Hausa News Entertainment NG People News Sports Business Special projects. Latest news Korona.
The homepage for Arts on the BBC, with film, features and events showcasing the arts in the UK and beyond.
View Bilkisu Labaran’s profile on LinkedIn, the world's largest professional community. Bilkisu has 2 jobs listed on their profile. See the complete profile on LinkedIn and discover Bilkisu’s connections and jobs at similar companies.
BBC News Hausa - Labaran Duniya. Hukumomi a Najeriya sun tabbatar da samun karin mutum 176 da suka kamu da cutar korona a kasar, yayin da alkaluman mamata suka kai 176 a fadin kasar. Coronavirus ta harbi mutum 5,641 a Najeriya, 1,472 sun warke. Hukumar kula da shige da fice ta Najeriya ta gargadi al'ummomin kasashen da ke da iyaka da kasar da su guji zirga-zirga a tsakanin kasashen da Najeriya.
A vast, arid state on the edge of the Sahara desert, Niger is rated by the UN as one of the world's least-developed nations. Niger fell victim to a series of coups and political instability.
Ahalin a yanzu ASUU ta na yajin aikin da ya sa aka shafe watanni 2 ba a biya su albashi ba.. Labarai Siyasa Labaran duniya. Malaman Jami’a sun zargi Gwamnatin Tarayya da yi masu mugun horo da yunwa. 27 days ago 3780 views by Muhammad Malumfashi. A daidai lokacin da jama’a su ke jimamin halin da annobar COVID-19 ta jefa Najeriya da wasu kasashen Duniya, kungiyar malaman jami’a ASUU ta.
An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979, domin watsa labaran duniya da shirye-shirye zuwa ga Hausawa da masu jin harshen Hausa a duk fadin duniya, musamman ma yammacin Afirka kamar kasashen Nigeria, Ghana, Nijar, Chadi, Libya, Cote d’Ivoire da wasu sassan janhuriyar Benin. Sashen Hausa na watsa sa’oi 13.5 na shirye-shirye a kowace mako, ta radiyo da.
Adam A. Zango has finally registered with Kano state Censorship Board, thus bringing to an end a protracted dispute between himself and the Ismaila Na’abba Afakallah-led censorship board.
BBC Hausa is the Hausa language service of BBC World Service meant primarily for the Hausa-speaking world in Nigeria, Ghana, Niger and the rest of Hausa speakers in West Africa.It is part of BBC foreign language output of 33 languages, of which five are African languages. The language service include radio station, Abuja bureau office and daily updated website which serves as a news portal and.
View the profiles of people named Bbc Hausa. Join Facebook to connect with Bbc Hausa and others you may know. Facebook gives people the power to share.
Aminiya labaran duniya. 9.4K likes. Newspaper. Facebook is showing information to help you better understand the purpose of a Page.
RFI a cikin babban labari Awowi 24 na baya-baya. Rikicin kasar Libya. Rikicin kwararar Bakin-haure a kasashen Turai. Zaben Faransa na 2017. Rikicin Siyasar Gambia. Labarai da rahotanni kan zaben.
BBC iPlayer Radio - listen to live BBC Radio or catch up on BBC programmes from across the UK and World Service.
BBC Hausa News Navigation Sassa. Labaran Duniya. Ganawar da shugaba Muhamadu Buhari ya yi da shugabannin kungiyar malaman jami'a wato ASUU dangane da shigar da su tsarin biyan albashi na bai.Kungiyar malaman jami’o'in Najeriya ASUU, ta gindaya sharuddan janye yakin aikin da 'ya'yanta suke yi na sama da watanni biyu, inda ta bukaci gwamnatin kasar ta basu naira biliyan 50.Duniyarmu A Yau. Kwari rabin milyan ke fuskantar barazanar bacewa. Turkiya ta kashe sojojin Syria 101. Kimiya Fasaha Amurka. An harba kumbo zuwa duniyar rana don binciken kwa-kwaf. Iran Nukiliya.